Wakokin hausa Video

TOH YAN FILMS SUN YIWA WANI MAWAKI RADDI KAN WATA WAKARSA KALLI WAKAR.

Wata sabuwa wani mawaki yayi wata sabuwar wakarsa ta kalu balantarsu basu zaman aure wan nan waka ta tunzura fatima tubeless tayi masa raddi mai zafi akan wan nan ikirarin da yayi na cewa yan films basu zaman aure.

Tabbas yan films din sun kalu balanci wan nan batu da wan nan mawaki yayi inda suka kara da cewa shi aure allah ke bada ikon yinsa haka kuma sai ya yarda ake zama domin kuwa kamar yadda aka halitta aure tabbas haka aka halitta saki.

Idan har allah yayi zaman babu wanda ya,isa ya hana idan kuma allah Ubangiji baisa hakan ba toh fa lalle sai mai faruwa ta faru dama rayuwar haka take wasu da yawa daga cikin yan films din sun zauna yanzu haka suna gidajen auransu.

Kuma haka zata iya faruwa akan kowanne dan Adam duk wata mace itama asan ranta zatai aure kuma tafito ba domin burin kowacce mace zama gidan mijinta san shine cikar kowacce mace.

Haka kuma sun kara da cewa shi wan nan mawakin ya zama butulu domin kuwa kwanakin baya babu dadewa yan films din da yake zagi,su suka masa ranar da idan da hallarci bai kamata yayi butulci ba amma kuma hakan ba,abin mamaki bane kaiwa mutun rana shikuma ya maka dare allah Ubangiji yasa mudace.

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button