Wakokin hausa Video

RARARA JAGABA CHALLENGE.

Har yanxu wakar jagaba challenges na cigaba da gudana kamar yadda akatsara wanda za,a kulle ranar 30 ga wan nan watan da muke ciki insha allah ana kara sanar duk wadan da basu tura tasu wakar ba lalle suyi han zarin su tura domin lokaci nata kara towa.

ALHAMDULILLAH MASHA GASAR NA CIGABA DA GUDANA KAMAR YADDA AKATSARA MUTANE SUN BADA HADIN KAI MUTUKA MUNA KARA ADDU,AR ALLAH UBANGIJI YABA MAI DU RABO SA,A KASAR ZATA FARA DAGA NA DAYA HAR ZUWA NA GOMA.

SHIKANSA DAN TAKARAR SHUGABAN KASAR NIGERIA ALHAJI BOLA AHMED TINIBU YA NUNA MURNA DA KUMA FARIN CIKINSA BISA WAN NAN GASA DOMIN YAGA YADDA KOWA KE KAKARIN SHIGA GASAR.

YA BAYYANA CEWA WAN NAN KADAI WATA MATAKIN NASARACE DA ALLAH UBANGIJI YAKE NUNA MUSU KAN CIN NASARA AZABE MAI ZUWA DA IKON ALLAH MUNA YIWA KOWA FATAN ALKAIRI.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button