ANKAMA WATA MATA TAKURE WAJEN SATAR JARIRAI HAR CIKIN GIDA.
Wata sabuwa wai inji yan caca wan nan matar da kuke gani ankamat bisa zargin satar jarirai har cikin gida ta kure mutuka gurin iya satar jariran amma allah Ubangiji cikin ikonsa ya tona mata asiri yau ankamata bayan ta shiga wani gida tana kokarin san kame musu yaro.
Wan nan lamari ya farune awane gari da akecewa naibawa mutan garin sunyi cha akanta inda allah ya taimaka da yan sanda sunzo da basu zoba tabbas da sai dai labari domin kuwa da tuni sunyi abin daya kamata.
https://youtu.be/kSeW5xWQt48
Ahalin yanzu tana hannun hukumar yan sanda inda za,agudanar da bin cike dan tabbatar da gaskiyar lamarin kafin daukar hukunci akanta mata dan allah sai ani hattara dan gujew irin wan nan matsalar allah ya kiyaye gaba.
Banda tsabar duniya tazo karshe ba kina mace amma kina satar yayan mutane idan danki aka sata yaya zakiji amma mutane gaba daya abun duniya yabi ya rufe musu ido kowa kawai so yake yayi kudi lokaci daya kuma wlh duk abin da mutun zaiyi idan allah baiso yayi kudin ba wlh bazaiyi ba amma bama gane cewa kudi da talauci duk daga allah ne.
Allah dai yasa mudace mukuma gama da duniya lafiya ameen summa.