Labarai

SHUGABAN DSS ZAMU TONA ASIRIN MAN YAN YAN SIYASA MASU HANNU ASHIGO DA MIYA GUN KWAYOYI.

Manyan kasar nan na daya daga cikin manya manya gurin hannu dumu dumu cikin safarar kwayoyi acikin kasar nan lalle idan har masu wan nan laifi basu daina ba zumu tona asirinsu duniya ta sani.

Za Mu Tona Asirin ‘Yan Siyasar Dake Safarar Miyagun Kwayoyi Cikin Nijeriya, Cewar Buba Marwa

Daga Abubakar A Adam Babankyauta

Shugaban hukumar NDLEA janar Buba Marwa mai ritaya ya ce NDLEA ta kama wasu ‘yan siyasa dauke da miyagun kwayoyi.

Majiyar mu ta labarta mana cewa shugaban hukumar NDLEA mai yaki da masu amfani da safarar miyagun kwayoyi na kasa, Buba Marwa, ya ce sun damke wasu ‘yan siyasa dake safarar miyagun kwayoyi.

Janar Buba Marwa ya bayyana wan nan ne a hira da aka yi da shi a gidan talabijin na Channels TV, inda ya tabbatarwa da Duniya cewa NDLEA ta yi ram da ‘yan siyasa da kwayoyi. Kamar yadda aka fitar da rahoto a ranar Litinin, 27 ga watan Yuni 2022

Kum suna nan sun kara bincike dan tabbatar da hakan lalle masu wan nan laifi ko kum nace masu hannu cikin wan nan bada kala su shirya dan ababu dalilin da zaisa baza su fallasasu duniya ta san halin da,aciki ba.

Buba Marwa ya nuna takaicinsa a game da yadda ya samu cikas a wajen aikinsa inda yace wasu yan siyasa na safarar miyagun kwayoyi inda suke samun kariya sakamakon mikamin da suke samu na siyasa.

Shugaban hukumar NDLEA Marwa yace bai yi nasara a yunkurin da ya nemi ya kawo na ganin an yi wa duk jami’in gwamnati gwajin miyagun kwayoyi kafin su shiga ofis ba.

Amma kuma Buba Marwa yasha alwashin fallasa sunayen yan siyasar da suka kama da miyagun kwayoyi idan suka kammala binciken mu.

Ya kara da cewa babu dalilin da zaisa suna aiki tukuru domin samun zaman lafiya da kwanciyar han kali cikin kasa san nan kuma wasu manya bata gari cikin kasar suna War warewa haka bazata yiyuwa ba.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button