Wakokin hausa Video
MATAN ETHIOPIA KYAWAWANE TABBAS.
Wakokin Ethiopia wakokine masu mutukar shiga har cikin zuciya domin kuwa suna da mutukar dadi mutuka suna kwantar da han kali sosai bama kamar idan kana soyayya kuma kana mutukar jin dadin soyayya da maso yiyarka abun ba,acewa komai.
Sai farin ciki kawai Mara karewa domin kowacce soyayya tabbas farin ciki take bukata dan farin ciki shine kan gaba da komai na rayuwa wakokin Ethiopia ko iya matan su kawai kake gani Dole han kalin ka ya kwanta tsabar kyansu.
Tabbas kowanne namiji ya yarda mata kune Aljannar duniya idan har babu ku hakika rayuwar mu tashiga garari Mara ranar fita fatan mu kullun shine zama da masoyi lafiya dan shine abokin rayuwa na har abadan mata abokan rayuwa.