Wakokin hausa Video

IZZARSO EPISODES 89 ORG.

Izzarso episode 89 wan nan shiri na mutukar taka rawar gani afan nin nasi hantar da mutane abubuwa sosai acikin rayuwa dan kara tunatar da mutane abubuwan da basu sani ba ko kuma suka sani suka manta.

Hakika shirin ahalin yanzu babu wani shiri daya kaishi farin jini tun tsawon shekaru biyu zuwa uku har zuwa yanzu tabbas shirin nan shine akewa lakabi da mahadi mai dogon zamani.

Shirin ya hada jarumai kala daban daban masu mutukar ilimi da kuma sanin ya kamata haka shirin yana kara fahimtar da mutane mahimmancin Annabi Muhammad swa shiri mai farin jini kamar daren sallah.

Ya hada jarumai kamar su sarki Ali nuhu lawan ahmad hajiya Nafisa hahaha yar gidan matawalle salisu s fulani nakowa umar hashim da dai sauran fitattun jaruman kannywood

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button