Wakokin hausa Video

KISHIYATA EPISODES 6 ORG.

Wan nan shiri mai taken kishiyata shirine mai mutukar amfani musamman cikin rayuwar yaya mata domin nunawa da fahimtar da illar zuwa wajen boka da kuma rashin fa,idansa acikin addini Islama dama kowanne irin addini.

Tabbas hada allah da wani ba karamin kuskure bane dan hakan Sam bai kama taba ko kadan domin kuwa mika dukkan lamura zuwa ga allah Ubangiji shine yafi komai dan shine masanin abin dake boye da kuma wand yake fili.

Amma wasu mutanan suna ganin kamar wani zai baka abin da allah bai baka ba tabbas wan nan kus kurene kuma hakan ba dai dai bane lalle ya kamata mukiyaye muna kara rokon Allah Ubangiji ya karawa Annabi Daraja.

Allah ya bamu zaman lafiya mai dorewa cikin kasarmu nigeria ameen summa ameen.Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button