Wakokin hausa Video

KADAN DAGA CIKIN SHIRIN SANDA SEASONS 3.

Shirin sanda season 3 tabbas wan nan shiri zaizo muku da abubuwa daban dana baya shirine mai dogon zango yana dauke da abubuwa kala daban daban acikinsa film mai ban sha,awa mutuka.

Wan nan shiri yana nuna abubuwa kala kala dake afaruwa acikin rayuwar mu ta yanzu yana nuna karfin soyayya da kuma muhimmancin soyaya axuciyar masoyayi tabbas shirin yana mutukar wayar dakan mutane dan kara sanin menene ke tafiya acikin rayuwa ahalin yanzu.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button