MALAMIN MATA SEASON 2 EPISODES 16.
Malamin mata season 2 episode 16 daga campanin musa mai sana,a films production Kano shiri mai mutukar daukar han kalin mutane yayin kallo tabbas shirin na taka rawar gani mutuka dan nuna halin da duniya ke ciki ahalin yanzu.
Shirin ya samu kyakkyawan aiki da kuma kyawawan tsarin domin kayatar da musu kallo akowanne irin lokaci farin ciki da burin kowanne mutun arayuwar sa nishadi wan nan shirin tabbas yana taka muhimmiyar rawa gurin tabbatar da hakan.
Domin idan kana kallon shirin sai kayi dariya har kafadi idan kaga wasu abun mamakin da wasu muta nan muke aikatawa acikin rayuwa ahalin yanzu da kuma halin da yan matan muke ciki ahalin yanzu.
Tabbas shirin na mutukar kokari mutuka dan ganin hakan ta kasance dan nu nawa mata illar xuwa wajen boka da kuma laifin hakan acikin kowanne irin addini da kuma saka mokon duk mai irin wan nan halin tun aduniya kafin xuwan sa lahira dan kuwa hakan kaifine babba.