Wakokin hausa Video

KUKU SEASONS 1 EPISODES 7 ORG.

KUKU SEASONS 1 episode 7 shiri mai mutukar abubuwan bar kwanci daya cikin shahararrun fina finai masu mutukar taka rawarar gani ban garen barkwanci ban dariya nishadi da dai sauran abubuwan ban mamaki.

Shirin ya hada jarumai kala daban daban masu mutukar abubuwan ban dariya bar kwanci da kuma saka nishadi azuciya kowanne lokaci haka kuma yana fahimtar da mutane kala kalar abubuwa masu mutukar anfani acikin rayuwar mu ta yau da kullum.

Film din ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren campaning Nakowa film production campaning mai kayatar da masu kallo dare da rana domin tabbatar da farin ciki mai dorewa a zuciyar masoya bar kwanci tsantsa.

Shirin ya hada jarumai kamar su Horo dan mama Mustafa na bariska nura dan dolo Rabi,u Usman Daushe Yar auta tsohowar mata Alhaji Rabilu musa dan ibro da dai sauran shahararrun jarumai cikin wan nan fitaccen shiri muna yiwa kowa fatan alkairi asha kallo lafiya.

Arewanahiya.com.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button