Wakokin hausa Video

KADAN DAGA CIKIN SHIRIN IZZARSO NA GOBE INSHA ALLAHU.

Kadan daga cikin shirin izzarso na gobe insha allahu tabbas wan nan yana dauke da abubuwan kala daban daban wadan da sukai daban dana baya shirin izzarso shiri mai mutukar farin jini gurin Al,ummah.

Hakaki wan nan shiri yana mutukar taka rawar gani daban da sauran shirye shirye na baya domin kuwa shirin yana kara fahin tar da Al,ummah muhimmancin fiyayyen halitta annabi Muhammad swa.

Yana nan zuwa gobe da ikon Allah subhanahu wata ala msi kowa kuma mai komai asha kallo lafiya.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button