Wakokin hausa Video

INA DA MATA EPISODES 51 ORG.

Ina da mata wani shirine mai dogon zango dake nuna abubuwa iri daban daban acikin rayuwa ayanzu tabbas wan nan shiri yana nunawa mata illar kishi mai yawa mace tace ita Sam baza akara mata kishiya ba tabbas hakan ba dai fai bane shirin yana fahim Tar da mata illar yin hakan.

San nan kuma yana kara fahim tar da maza rashin cika alkawari ma,anaidan kasan baza ka iya cika alkawari ba toh lalle babu amfanin daukar shi domin tabbas shi alkawari kaya ne duk wanda ya dauka tofa lalle yana da kyau acika rashin hakan kan iya samar da matsala acikin rayuwar mutun.

Wasu mazan akwai iya daukar alkawari kuma babu su cikawa wand haka ba kara min kuskure mane acikin rayuwar dan Adam dan shifa alkawari tabbas kaya ne kuma kadauka ne tsakanin ka da Ubangiji maha licci wanda yayi kowa kuma yayi komai.

Shirin yana kara fahimtar da muhimmancin alkawari da kuma saka makon dukkan mara cika alkawari tabbas shirin ina da mata shirine mai nuna abubuwa kala daban daban acikin rayuwar mu tayau da kallum allah yasa mudace asha kallo lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button