Wakokin hausa Video

UKU SAU UKU SEASONS 2 EPISODES 21 ORG.

Shirin uku sau uku tabbas shirine dake taka rawarar gani ciki shahararrun fina finai na wan nan zamin shiri daya tam kar dubu shirin yana dauke da abubuwan kala daban daban domin nuna wasu abubuwa dake faruwa acikin rayuwa ahalin yanzu.

Wan nan shirin ya samu kyakkyawan aiki daga shahararren campaning AKA ANfara Multi media Abuja shirin ya zama ruwan dare gama duniya tabbas shirin ba acewa komai domin kuwa ya hada dukkan abubuwa da akeso kowanne iri wan nan shirin ya hada.

Haka kuma shirin ya hada manyan jarumai masu ahubuwan mamaki sun mutukar korewa sosai gurin iya shirya films domin farin cikin masu kallo haka kuma ya samu su nishada mara karewa azuciyoyin su jaruman sunyi aiki tukuru domin ku sun hada da.

Dady Abaly AKA Afara ABBA Elmustafah Sarki Ali Nuhu Mai FKD Maryam Shuaib da dai sauran fitattun jaruman kannywood shirin yana karanta da abubuwa acikin rayuwar mu ta yau da kullum dan zama tuni ga kow.

Sha kallo lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button