Wakokin hausa Video
DAN IBRO SHIMA YA SHIGA GASAR WAKAR JAGABAN.
Dan Rabilu Musa Ibro wato Hannafi Rabilu Musa Dan Ibro shima yayi abun ayaba cikin gasar wakar jagaban da akasa a wakar da alhaji Dauada Kahutu Rararan waka yayi.
Wakar dai anyi tane domin nuna can canta ta alhaji Bolo Ahmed Tinibu daya daga cikin yan ta karar shugaban kasa nigeria ashekara ta 2023 mai zuwa nan bada jimawa ba insha allah
An saka gasar wakar ne duk wanda yayi abun burgewar daya fi nakowa zai samu kyatar mota wanda yaci na daya haka wanda yaci na biyu shima za,a bashi kyautar moto dana uku shema yaci kyautar mota.
Sauran kuma kamar na hudu dana biyar shida su kuma zasu samu kyatar wayoyi kirar iPhone 13 pormax a yanzu haka ana kan cigaba da gasar kamar yadda aka tsara allah yaba mai rabo sa,a ameen summa ameen.