Wakokin hausa Video
ZANCEN BOYE KASHINA 7 ORG.
zancen boye episodes 7 wan nan shine mai mutukar ban sha,awa shiri mai abun mamaki tabbas shirin yana taka rawar gani acikin sababbin shirye shirye na wan nan lokaci.
Wan shirin yana bayyana wasu abubuwa na boye wanda bakowa ya sani ba domin wan nan rayuwar akwai abubuw wadan da ba kowa ya san suna domin rayuwa yanxu sai ahan kali.
Shirin zancen boye wani shiri ne dake bayyana sirranka na mata shirine mai fadakarwa da nishantarwa hadi da ilimantar wa shirine mai dokan zango dan ku masoyan fina finan hausa masu kishin yarenmu
Shirin xancen boye shirine daya qushin soyayya ma sarqaqqiya wadda ke cike da nishadantar wa da tausayi shiri mai qullalliya da sai wanda yakalla zai san irin fadakarwa dake ciki