Wakokin hausa Video

WUFF SECTION 4 EPISODES 34.

Shirin wuff shirine dake tashe ahalìn yanzu cikin fitattun shirye shirye masu mutukar abubuwan mamaki mutuka domin shirin yana nuna sabbin abubuwan dake tafiya acikin rayuwar mu ta wan nan lokaci shiri mai abubuwan ban Al,ajabi.

Shirin ya hada jarumai masu mutukar iya tsara shirye shirye domin saka farin ciki mara musultuwa azuciyar Al,ummah baki daya shiri mai mutakar karawa mutane karfin gwuiwa dare da rana muna kara farin ciki da wan nan shiri mai farin jini.

Jaruman dake ciki sun hada da lilin baba hauwa ayawa ummah shehu sarki Ali nuhu ummi Rahab aminu shadow samara yar ficika hajiya matar Ali nuhu kawar hajiya barister saurayin kawar hajiya da dai sauran shahararrun jarumai masu mutukar abubuwan ban sha,awa

Shirin ya fito daga campanin North West record campanin mallakar lilin baba angon Bala rabia suna farin cikin kasan cewa tare daku kowanne lokaci haka kuma suna jin dadin goyan bayan ku na kallo wan nan shiri suna kara godiya masha allah asha kallo lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button