Wakokin hausa Video

KADAN DAGA CIKIN SHIRIN MALAMIN MATA SEASIDE 2 EPISODES 16 NA DAREN YAU INSHA ALLAH.

Shirin malamin mata shiri mai cike da nishadi da qayatarwa game da fadarkawa ga ban dariya shiri ne danku masoya fatan mu kullum kuyi nishadi da fina nan mu akoda yaushe

Shirin malami mata shirine data fito daga babban companing mai sana,a films production campaign daya shahara gurin kawo muku abubuwan dake tafiya awan nan zamani ahalin yanxu.

Mai sana,a yayi sharhin cewa babban burinsa dare da rana shine ganin farin cikin masoya kowanne lokaci domin rayuwar yanzu bata yiwuwa sai da nishadi haka tasa campanig mai sana,a yayi alkawarin dunga kawo muku sababbin abubuwa.

Farin cikin masoya shine babban abin alharin mu domin fadar fiyyyen halitta kenan cewa kasowa dan uwan ka abin da kake dowo kanka haka tasa muka yi alkawarin dunga kawo muku abubuwan nishadi kowanne lokaci.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button