Wakokin hausa Video

HIRA DA JARUMA MARYAM SHUAIB GIDAN BADAMASI.

Hira da shahararriyar yan films din hausa wato Maryam Shuaib wadda akewa lakabi da junaidiyya gidan badamasi jaruma mai han kali da tarbiyya mutuka kowa yana yaban halinta sosai domin iya mu,amalar ta da mutane.

Mutane na bayyana cewa shirin gidan badamasi na daya daga cikin shahararrun shirye shirye masu taka rawarar gani ahalin yanzu domin bawa mutane nishadi mutuka shiri mai kyau sosai.

Wasu da yaw nata cece kuce kan dalilin Fito warta daga gidan miji bayan Fitowar tata kuma ta tsunduma har kar wasan hausa inda ahalin yanzu tayi fice mutuka acikin kannywood.

Wasu mutane da yawa na cewa dama matan film basa iya zaman aure sun fassara lamarin ahaka inda wasu daga cikin yan wasan hausan su kayi cah akan wan nan lamari dan nuna cewa Sam wan nan magana ba haka take ba.

Dama ita rayuwa komai idan kana yi toh fa lalle sai kasami makiya sun fassara wan nan lamari a matsayin haka shine dalilin daya sa wasu suke fadin wan nan batu allah ya kara rufa asiri ameen.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button