Wakokin hausa Video

Gidan badamasi season 2 episode 6.

Gidan badamasi season 2 episode 6 wan shiri na daya daga cikin shahararrun fina finai masu taka rawara gani cikin fitattun fina finai na wan Nan lokaci shirin ya samu kyakkyawan aiki hadi da kyawawan jarumai masu mutukar iya aiki mutaka.

Shirin anshirya shine domin bar kwanci film mai mutukar abubuwan ban dariya shirin ya hada jarumai kamar su Nura dan dolo Ado isha gwanja tijjani asase Ummah Shehu Maryam Shuaib Falalu a Dorayi da dai sauran shahararrun jarumai masu mutukar iya tsara films.

Wan nan shirin ya fito daga shahararren campaning mai suna Dorayi Films Production campaning mai iya tsara film domin farin cikin masoya farin cikin ku masoya tabbas shine farin cikin mu kowanne lokaci muna kara godiya allahu yabar kauna.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button