Wakokin hausa Video

GASAR WAKAR BOLA AHMED TINIBU JAGABAN.

Har yanzu ana cigaba da gudanar Da gasar waka dan takarar shugaban kasar Nigeria alhaji Bola Ahmed Tinibu wadda akasa motoci wayoyi da kuma kudade masu tarin yawa.

Matasa da kuma yan mata na cigaba Da shiga gasar kamar yadda aka tsara domin kowa yana da damar shiga wanda allah Ubangiji yasa yana da rabo yaci mota waya ko kuma kudi masu tarin yawa.

Yanzu haka dan takarar shugaban kasar Nigeria alhaji Bola Ahmed Tinibu yana murna da kuma kara sa albarka ganin yadda mutane suka mai da han kali gurin gudanar da gasar kamar yadda aka tsara ta yana masha allah haka kuma yana karawa alhaji Dauada Kahutu Rararan waka godiya bisa jajir cewarsa kan gasar.

Gasar ta zagaye dukkan fadin kasar baki daya domin kuwa maza da mata kowa burinsa shiga cikin gasar ko allah Ubangiji zai bada nasara Alhaji Dauada Kahutu Rararan ya kara da cewa yana mutukar farin ciki mara adadi da yadda mutane suka bada goyan baya gurin gudanar da gasar babu wasa.

kowa ya jajirci domin samun nasarar wan nan gasa haka kuma yace yana fatan nasara ga dukkan wanda allah Ubangiji ya bawa nasarar cin wan nan gasa allah Ubangiji ya bawa mai rabo sa,a ameen summa ameen.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button