GARIN GABAS EPISODES 1 ORG SABON SHIRI MAI KYAU.
Wan nan wani sabon shirine mai mutukar kyau sosai dan film din yana dauke da abubuwan masu mutukar bawa masu kallo irin farin cikin da suke so domin akwai abubuwan wadan da sukai dai dai da zamani na yanzu.
Shirin ya hada sbubuwa kala daban daban kamar su wa,azi nasiha da kuma bawa mutuwa nishadi mara musultuwa dan dawwamar da farin ciki mai dorewa ba dan wani abuba sai dan jin dadin kasan cewa da masoya ko yaushe.
Shirin nan mai taken garin gabas ya zama daya daga cikin shahararrun fina finai masu mutukar taka rawarar gani cikin idon masu kallo farin cikin masu kallo shine kwarin gwuiwar masu shirin films.
Dan daya baya taba rayuwa lalle sai da daya masu kallo sune tutiyar masu shiryawa haka kuma masu shiryawa tabbas sune tutiyar masu kallo jin dadin masu kallo ke kara mana himmar shirya fina finan masu mutukar kyau sosai.
Allah Ubangiji ya bawa masoyan mu kwarin gwaiwar kasan cewa tare damu kowanne lokaci farin cikin ku shine farin cikin mu mosoya mun gode.
Arewanahiya.com ta kuce.