Education

DA YIWUWAR MALAMN JAMI,A SU JANYE YAJIN AIKI CIKIN SATIN NAN.

Ayane 23 gawatan Jun 2022 aka cimma matsaya tasakainin kungiyar malamai Jami,a da kuma governmentin tarayya ancimma matsayane kan kudirin malaman na biya musu wasu bukatunsu da suke so wanda government tayi tun shekara ta 2009 da kayi musu.

Ahalin yanzu government ta yarda da bawa kungiyar malaman dukkan buka tunsu Malaman Jami,ar sun aminta da Janye yajin aikin nan bada dadewa insha allah kamar yadda minister ilimi dana gwadago suka bayyana cewar insha allah za suyi iya bakin kokarin su dan ganin an kawo karshen yajin aikin daya kai kalla wajen wata hudu ayanzu.

Daliban jami,ar ayanzu suna ta farin cikin wan nan labarin duba da yadda akalla yajin aiki yanzu ya kai wajen wata hudu kamar yadda government ta fada jiya saura kadan alkawarin ya cika allah ya kara karewa.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button