Wakokin hausa Video
YANZU YANZU GARZALI MIKO YA SAKI SABUWAR WAKARSA.
Garazali miko mawakine kamar yadda kowa ya sani yana daya daga cikin shahararrun mawaka masu tashe ayanzu domin kuwa wakokinsa sun zagaye ko,ina harma da wajen kasa nigeri.
Garzali miko tabbas ya taka wani mataki na shahara ban garen iya rera wakokin hausa domin ya tsallaka daga gida nigeria har xuwa kasavdhen waje duk dalilin waka.
Tabbas Garzali miko ya bayyana yana karawa allah Ubangiji godiya bisa wan nan narasa daya samu ta daukaka arayuwarsa haka kuma yana karawa dsukakin masoya baki daya godiyar nuna kauna agareshe dare da rana.
San nan yana karawa bawa masoya hakurin rashin jin sabbin wakokin sa akan lokaci dalilin yan wasu abubuwa amma insha allah zsmu dunga kawo muku wakokin mu akai akai da ikon Allah mun gode.