Wakokin hausa Video

SHIRIN WUFF SECTION 4 ZAI FARA ZUBE INSHA ALLAH.

Shirin wuff section 4 zai fara zuwa daga gobe alhamis insha allah kamar yadda yake zuwa aduk ranar alhamis da misalin karfe 8:00 dare kowanne sati haka gobe ma zaizo da ikon Allah.

Shirin zaizo muku da sababbin abubuwa daban dana baya domin nishadi da kuma farin cikin masu kallo domin farin cikin ku Mukeso dare da rana.

Muna mutukar alfahari da masoya na nesa dana kusa domin kune abun kaunar mu kowanne lokaci tabbas albbfahari da masoya ko,ina suke.

San nan kuma ango Ummi wato Lilin baba yana kara mika sakon godiya ga dukkan masoya baki daya bisa nuna kauna da sukai masa na nuna kara da halattar bikin auransa yana kara godiya mai yawa fatan alkairi.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button