Wakokin hausa Video

SABUWAR WAKAR ADAM A ZANGO FT SAFIYYA GHANA VIDEO.

Arewanahiya.com akan wayoyin ku mun gode.

Adam zango kamar yadda kowa ya sani yana daya daga cikin fitattun yan film din hausa tun zamanin da har zuwa zamanin yanzu tabbas zango sun dade ana damawa dasu cikin masa na,antar kannywood kai abun dai ba,acewa komai sai kaji wan nan sabuwar wakar gaskiya zango ya iya hawa waka sosai .

Gaskiya wan nan wakar tayi sosai domin kuwa tayi daban da sauran wakokin da kuke saurare haka itama Safiya Ghana kai wan nan wanka nata yayi mutukar burge masu kallo sosai domin itama tayi abubuwan daukar han kali bawasa.

Wan nan waka tafito daga campanin auta mg boy musical studio dake kasar Niger inda ayanzu haka wan nan mawakin yana chan da zama haka kuma studio dinsa shima yana chan muna taya shi rokon Allah Ubangiji ya kara basira.

Adam A Zango tare da jarumarsa Safiya Ghana masoya na muku fatan alkairi da kuma jin jnar ban Girma allah Ubangiji ya kara daukaka da rufin asiri ameen summa ameen ahukuta lafiya

Ku dunga kasan cewa da website din arewanahiya.com kowanne lokaci domin farin cikin ko yaushe mun gode.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button