Wakokin hausa Video

KADAN DAGA CIKIN SHIRIN DUKA DAUKA NA GOBE.

Zafafan shirin Hausa Film.

Tafi zuwa kasan rubutun dan kallon bidiyon 

Wan nan kadan daga cikin shirin duka dauka ne wan da zaizo muku gobe insha allahu da misalin karfe 8:00 shiri mai kaya tarwa hadi wa,azi akan halin rayuwa ta yau da kullum.

Hakika wan nan shiri yana mutukar taka rawarar gani mutuka domin nasihan tar da mutane da kuma fahimtar dasu wasu abubuwa na rayuwar yau da kullum.

Shirin ya hada jarumai masu mutukar kawo muku abubuwan ban sha,awa da kuma abubuwan burgewa shitine daya samu kyakkyawan aiki domin nisha dan tar da masoya dare da rana.

Asha kallo lafiya zaizo muku gobe insha allah arewanahiya.com ta kuce mun gode muna alfahari daku masoya akowane lokaci fatan alheri.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button