Wakokin kasu Dan sarki

SABUWAR WAKAR KAWU DAN SARKI WASA FARIN GIRKI VIDEO.

Wakokin kawu Dan sarki masu dadi sosai

Wasa farin girki official video and audio by kawu dan sarki mawaki mai lokaci.

Shahararren mawakin nan naku mai suma kawu dan sarki yau ma ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna wasa farin girki official video na kallo tabbas wan nan waka tayi mutukar dadi sosai.

Kawu dan sarki yayi wan nan waka dalilin ku masoya dare da rana burinsa shine kawo sabbin abubuwa daban da na baya haka sa yau ma yace ba zaiyi kasa agwui ba gurin ko karin kawo muku wan nan wakar.

Wasa farin girki video.

Download

Wasa farin girki audio.

Download 

Dama ya dade yana muku alkawarin sakin video din wan nan wakar amma sai yau allah mai kowa kuma mai yayi hakan ta kasance yana kara bawa masoya hakurin faruwar hakan yana kara godiya da fatan alkairi masha allah.

Ku dunga kasan cewa da arewanahiya.com ku wanna lokaci dan samun sababbin wakokin hausa mun gode.

arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button