Hausa Music

SABUWAR WAKAR ALHAJI ATIKU ABUBAKAR.

Download

Wan Nan wata sabuwar wakar alhaji Atiku Abubakar ce sa shahararren mawakin nan naku wato sani liya liya yayi wa dan takarar shugaban kasar nigeria alhaji Atiku Abubakar kar kashin jam iayyar PDP.

Alhaji Atiku Abubakar dai dan siyasane kamar yadda kowa ya sani haka kuma shahararren dan kasuwa akowanne ban gare inda zai gabza da wasu shahararrun yan siyasa suma guda biyu Dr Rabiu Musa KWANKWASO da Kuma Bola Ahmed Tinibu.

Dr Rabi,u Musa KWANKWASO tsohon gwamnan jahar kano yayi gwamna a kano she kara 8 haka kuma Bola Ahmed Tinibu shima tsohon gwamnan jahar Lagos yayi shekara 8 shi kuma alhaji atiku Abubakar yayi matai makin shugaban kasar Nigeria shekara 8.

Alhaji atiku Abubakar yayi matai Making shugaban kasane kar kashin kujerar Olusugun Oba Sonjo haka kuma yayi shugaban hukumar custom na kasa baki daya ahalin yanzu kuma yana nai man shugaban cin kasar ta nigeria allah Ubangiji yaba mai rabo sa,a.

Talakawa babu addu,ar da sukeyi irin fatan allah ya basu shugaba nagari wanda zai share hawayen su kuma yaji kansu akowanne irin yanayi allah Ubangiji ya zaba mafi alkairi Ya bada shugaba adali ashugabancin nigeria ameen summa ameen.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button