Wakokin hausa Video

GASAR WAKAR JAGABAN NA CIGABA DA GUDANA MASHA ALLAH.

Gasar wakar jagaban na cigaba da tafiya ahalin yanzu wasu mata suma sunyi kokari mutuka kai abun dai ba,acewa komai sai ka gani tabbas gasa na tafiya yadda ya kamata.

Har yanzu dai kofa na Bude wadan da basu kawo nasu ba lalle suyi gaggawa domin kuw amfara fidda gwanayen da sukaci wan nan gasa halin yanzu komai na tafiya babu wata famuwa.

Katku manta dai gasar ta dauki motoci wayayo da kuma ku dade masu tarin yawa lalle matasa da kuma yan mata kuyi han zari kar kusake aba ku kabari kowa yana da damar shiga wan nan gasa allah Ubangiji yaaba mai rabo sa,a.

Alhaji Dauada Kahutu Rararan waka yace abubuwa na tafiya yadda ya kamata masha allah suna kan fidda wadan da sukafi kowa can cnata awan nan gasa allah yaba masu rabo sa,a ameen summa ameen.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button