Wakokin hausa Video

KISHIYATA EPISODES 5 ORG.

KISHIYATA EPISODES 5 ORG.

Arewanahiya.com

Kishiyata episodes 5 wan nan shiri na daya daga cikin shiri mai mutukar kaya tar da masu kallo domin farin cikin ku masu kallo shine farin cikin akowanne lokaci kune abun alfaharin mu masoya.

Tabbas wan nan shiri yana mitukar taka rawar gani gurin fahimtar da mata masu tsananin kishi mara dalili da kuma illar da kishi ke jawowa idan mata ta saka shi cikin ranta domin kwatata bashi da fa,Ida ko kadan.

Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga wan nan shahararren campaning wanda ake kira da alrahus films production campani daban da sauran canpanoni domin kuwa yana mutukar kokari gurin kir koro sababbin abubuwa domin nasiha ga mutane.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button