Wakokin hausa Video

ANFARA ZABEN WADAN DA SUKACI GASAR JAGABAN.

ANFARA ZABEN WADAN DA SUKACI GASAR JAGABAN.

Yanzu haka zaben gwanayen da sukaci gasar jagaban ya fara gabata domin bawa wadan da sukaci kyau tuttunkan kamar yadda akasa kuma akayi alakawari yanzu haka zaben ya fara gudana.

Tabbas alhaji Dauada Kahutu Rararan waka yayi mutukar ya bawa da irin kokarin da matasa keyi gurin gudanar da gasar waka haka kuma yace lalle babu wasa yayi farin cikin ganin irin yadda matasa kowa yayi iya bakin kokarin sa.

Alhaji Dauda kahutu Rarara yace abun yana tafiya yadda akeso aaikin yana kyau mutuka domin kowa daga cikin masu gasar suna taka rawarar gani babu wasu abun tabbas abun burgewa.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button