Wakokin hausa Video

BIKIN AURAN UMMI RAHAB.

Biki yayi biki dubun masoya na nuna murna da kuma farin cikinsu mutuka da wan nan aure tabbas aure abin sone ga dukkan wani adam na kwarai domin kuwa kowa ansame shine ta silar aure.

Ummi Rahab kamar yadda kowa ya sani ta fara har kar fina finan hausa bada da dewa ba amma cikin ikon Allah ya albarkaci ta fiyarta tayi suna lokaci daya haka kuma tayi fice lokaci daya wanda hakan ya bawa mutane mamaki mutuka.

Amma kuma shi lamarin allah babu Mamaki acikinsa domin yadda yaso haka zaiyi babu makawa shine malikul mulku man tasha waya ta zillu manta sha allahu Akbar allah muna Rokonka kabarmu da soyayyar fiyayyen halinta annabi Muhammad.

Shagaban annabawa haka kuma mai alfarmar da babu wani mai irinta duk duniya shine maiyi akwafa domin shi ka daine ya iya batare da anci gyaran saba Ummi Rahab da lilin baba yau sunyi koyi da sunnar manzan allah subhanahu wata ata,ala.

Allah kasa annabi ya ce cemu ranar gobe kasa musha ruwan alkausara dashin yan baya kuma masu san aure marasa hali muna rokon Allah Ubangiji ya basu damaryi ya kuma bada zuriya tagari alhamdulillah Masha Allah.

Arewanahiya.com takure mun gode

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

6 Comments

Leave a Reply

Back to top button