Wakokin hausa Video

AURAN UMMI RAHAB DA LILIN BABA

MASHA ALLAH AURE YA DAURU ALLAH BADA ZAMAN LAFIYA.

Tabbas auren ummi Rahab aurene daya bawa kowa mamaki acikin yan kannywood domin kuwa aurene daya tara dubbun masoya daga gurare daban daban domin nuna farin ciki.

Ummi Rahab ta zama daya mara tsara cikin masu shirin films din hausa domin mutane daya sun yaba Han kalin ta iliminta lada binta da kuma da bi,arta tabbas ana mutukar yaba han kalinta mutuka.

Haka shima ango lilin baba shima anya ba da bi,arsa cikin masu shirya fina finan hausa dan anyi shedarsa ba shida abokin fada haka kuma ya iya zama da mutane babu wasa haka kuma yana da cika alkawari akowanne lokaci.

Anyi shagalin bikin auran ummi Rahab da kuma angonta lilin baba agarin kano ummi ta Zama amarya yar lalle masha allah mutane na taya murna sosai kwarai da gaske dubban mutane sunyi murna iya murna haka kuma anata addu,ar zaman su lafiya allah Ubangiji yasa alkairi da kuma albarka cikin auransu.

Ummi Rahab Amarya da kuma angonta lilin baba na mika sakon murnar su mutuka da kuma farin ciki mara adadi gurin masoya allah Ubangiji yabar zumunci Ameen summa ameen tabbas mun tabbatar rayuwa bata yiyuwa sai da masoya.

Arewanahiya.com.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button