Labarai

KABO KARO NA FARKO DA”AKASA DOKAR TABACI.

Akaramar hukumar kabo local government kano ta arewa masu fada aji da hadin gwaiwar hukumar garin sunyi zama domin tattaunawa kan wasu yan matsal tsalu dake kokarin fara shigowa cikin yan kin nasu,zaman yakawo mafitar hana hirar dare da akeyi kamar yadda akasa ba,dan suna ganin hakan na kara taima kawa Dan maganin matsalar.

Hakan tafarune bisa wani Dalili awani kawaiye ne dake kar kashin garin Wanda ake Kira da suna kargiya matasa ne sunje hira suka tarar da wani agurin budurwa haka tabatawa Daya daga cikin samarin rai wani daga cikinsu ya zaro makami ya bugawa daya hakan yayi sana diyar sa ransa, su Biyu ne Tuni angarzaya asibiti da dayan Inda cikin ikon Allah anatunanin shi Bai rasuba Allah ya tsare.

Wan nan dalilin yasa masu fada aji kuma manya agarin sukai zaman gaggawa domin kokarin yiwa tufkar hanci,yanzu haka ansaka dokoar hana hirar dare san nan anhana yawo da makami ko kuma wani abu wanda zai iya hada tashin han kali cikin Al,ummah Allah yaki kyaye.

Wasu na ganin hakan Nada alaka da sakakin iyaye domin Samun karancin tarbiyya Abun dai babu dadi Allah ya Tsare Gaba.

Arewanahiya.com

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button