Wakokin hausa Video

JAWABIN DR RABIU MUSA KWANKWASO ASAFIYAR YAU ASABAR.

https://youtu.be/rk0-jz5ATrs

JAWABIN DR RABIU MUSA KWANKWASO ASAFIYAR YAU ASABAR.

Dr Rabi,u Musa KWANKWASO tsohon gwamnan jahar kano haka kuma dan takarar shugaban kasar Nigeria kar kashin jam,iyyar NNPP mai kayan marmari azabe mai zuwa 2023.

Dan takarar shugaban kasar Rabi,u Musa KWANKWASO yayi jawabi mai mutukar tasiri azukatan duk wani dan Nigeria domin ya fadi mahimmancin daha kai tsakanin kabilu haka kuma ya fadi alakar dake tsakanin sa da peeter obi.

PEETER Obi kowa ya sani shima dan takarar shuban kasa ne haka kuma ma taimaki dan takarar shugaban kasa alhaji atiku Abubakar ashekarar 2019 wanda ya gabata.

Yana kyau talakawa kuduba adalin shugaban da zai kawo muku chanji cikin kwanciyar han kali domin farin cikin ku tabbas shine farin cikin sa dare da da rana kune cikin ransa ku zabi adali mai share hawayen ku.

Shine shugaban da babu wanda yayi kokarin da yayi lakacin tana kan kujerar mulkinsa ta gwamnan jahar kano babu wanda isa yayi sata balle kuma cin hanci da rashawa.

Ya dauki nauyin karatun yayan talaka marasa galihu domin sune burunsa kowanne lokaci dare da rana inganta rayuwar talakawa shine aransa alkahu Ubangiji ya Bada shagaba nigeria  tabbas kasar Nigeria bata yaro bace.

Arewanahiya.com takuce mun gode.

 

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button