ALLAH YA BADA ZAMAN LAFIYA DA ZURIA TA GARI.
Allahu akbar rayuwa kenan dama rayuwar Duniya haka take komai yayi farko tabbas zai karshe wata rana ma Duniyar zamu bari baki daya allah yasa mugana da Dunifiya ameen summa ameen.
Zanyi Amfani da wan nan damar domin nuna farin cikina mara musultuwa da kuma Jin dadina mara kimantuwa gurin nuna kauna mara adadi areni ina murna haka kuma ina farin cikin faruwarar haka.
Ummi Rahab dai mutunce ta samu shedar bata da abokin fada arayuwar ta ta iya zama da mutane haka kuma tana zaune da kowa lafiya tabbas ta samu wan nan kyakkyawar shedar gurin Al,ummah.
Yaude aure ya dauru ummi amarya lilin baba ya zama angonta mutane da dama sun nuna farin cikin faruwar wan nan aure domin kuwa daya wan mutane suna ganin kamar lilin baba ba wai auran ummi Rahab zai ba wasu na bayyana haka amatsayin kawai yau darace amma allah cikin ikonsa kuma sai gashi yayi ikonsa akansu ya tabbatar da abu mafi alkairi atarayyarsu.
Muna kara yimusu addu,ar allah ubangiji ya bada zaman lafiya da kuma zuriaya ta gari allah yasa mutuwace kawai zata taba ameen summa ameen suna kara mika dubun jin jinarsu ga dukkan masoya baki daya suna kara godiya.