Wakokin hausa Video

SABUWAR WAKAR KWANKWANSIYYA KAYAN GADAN MU.

https://youtu.be/K0JoJwErD-Y

SABUWAR WAKAR KWANKWANSIYYA KAYAN GADAN MU.

Wan nan wata sabuwar wakace ta wani Dan kishin mai girma dan takarar Shugaban kasar Nigeria kar kar kashin jam,iyyar NNPP Dr Rabiu Musa KwanKwaso tsohon Gwamnan Jahar Kano.

Mawakin yace Sam shima ba,za, a abarshi abaya ba sai ya gwada irin basirar da allah ya bashi domin rera wakar nuna farin ciki da shugaba adali mai san talaka daya tamkar duba cikin yan siyasa.

Alhaji tijjani gandu yayi mutukar farin cikin jin wakar domin kuwa wakar tayi dadi mutuka ko,Ina kaje wakarce take tashi tsabar irin dadin da wakar tayi.

Har shima mai gayya mai aikin Dr Rabi,u Musa Kwankwaso yayi mutukar ya bawa da wan nan wakar domin jin dadin wakar tabbas wakar ta zama daya daga cikin shahararrun wakokin da ake jin da dinsu acikin wakokin NNPP.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button