Wakokin hausa Video

SABUWAR WAKAR MUTUN TARA YAKE NEW.

SABUWAR WAKAR MUTUN TARA YAKE NEW.

Wata sabuwar waka mai taken mutun tara yake bai cika goma ba wakar dake taka rawarar gani dukkan fadin nahiyar hausawa baki daya wakar mai sakawa masu kallo nishadi dare da rana.

Waka wata abace dake dake saka farin ciki azuciyar san nan kuma ta saka annuri mara musal tuwa domin kuwa farin ciki shike sawa ajita.

Domin kirkiro farin cikin da annushuwa azuciya kowanne lokaci kamar yadda wani malami yayi sharhi kan cewa jin waka wani abune dake faranta ran duk mai jinta.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button