Wakokin kasu Dan sarki

SABUWAR WAKAR KAWU DAN SARKI KECE SILA.

Wakokin kawai Dan sarki sabbi

SABUWAR WAKAR KAWU DAN SARKI KECE SILA.

Arewanahiya.com ta kuce mn gode.

Sabuwar wakar kawu dan sarki kawu mawakine dake taka rawarar gani aduk duniya baki daya afannin waka domin shine mawaki mafi yawan masoya awan nan lokaci.

Kawu yayi fice alokaci daya, kun san haka allah yake lamarin sa lokaci daya ko kuma nace dare daya allah kanyi bature wan azancine inji hausa wan dauri kuma tabbas maganar haka take duk abun da allah yaso toh fa babu makawa saiya faru.

Ita rayuwa babu abun daya keso aduk abin da kake wanda ya wuce hakuri domin duk inda Mahakurci yake tabbas watarana shine mawa dacci maganar haka take.

Kawu ya zama daya daga cikin manyan mawaka ashe karar daya inda wasu ke cewa dau kakar kawu taba mutane mamaki ganin shi yarone agidan shahararren mawakin nan alhaji Dauda kahutu Rararan waka.

Amma kuma abin mamaki sai gashi Allah ya nuna ikonsa ya dau kakashi afan nin wakar soyayya abun daya bawa kowa mamaki iko daga allah

Asha kallo lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button