SABUWAR WAKAR HAMISU BREAKER.
SABUWAR WAKAR HAMISU BREAKER.
Shahararren mawaki hamisu breaker nashirin sako muku wata sabuwar wakar sa mai mutukar dadi sosai domin farin cikinsa kawai saka nishadi mara musultuwa cikin zuciya ku masoya.
Mawaki Hamisu breaker yace bashi da wani buri arayuwar sa wanda ya wuce ganin farin cikin masoyan sa domin sune abun tutiya kaunar suce ta kaimu wan nan matakin da kuke kai ayanzu.
Babu abun da zamuce da masoya wanda ya wuce fatan alkairi dare da rana domin duk wanda yace yana kaunar ka toh lalle ya kamata kaima kari keshi amana arayuwar ka.
Domin kuwa duk tutiyar mai Daukaka bata wuce kaunar masoya da suke masa ba kaga kuwa dole kai ma kaso duk mai sanka ko,ina yake afadin duniya allah ma da kansa yace kaso duk mai sanka
Sabi da haka mu farin cikin mu dare da rana sune masoya domin nidai dasu nake tutiya cewar mawaki hamisu breaker.
Allah ya barmu da masoya.