Wakokin hausa Video
SABUWAR WAKAR ADO GWANJA FT DAN MUSA.
SABUWAR WAKAR ADO GWANJA FT DAN MUSA.
Wan nan wata sabuwar waka ce dake dauke da Shahararrun waka guda biyu kamar yadda kowa ya sani mawaki Ado Isah Gwanja da kuma mawaki Dan Musa Gwambe.
Wata sabuwar wakar suce mai dauke da sakonni masu mutukar zaburar da matasa kan cewa kowanne Mutun arayuwa lalle ya zama jarumi mai sanin ciwon kansa.
Domin ahalin yanzu rayuwa ta zama abin data zama yana da kyau kowa ya tashi yanaimi nasa nakansa dogaro da wani wan nan babban kus kurene mafi girma arayuwa.
Ma wakan guda biyu sun bayini mai mutukar saka farin ciki mara adadi azuciyar samari masu nai man na kansu.