Wakokin hausa Video

SABUWAR WAKAR ABBAH JUSTICS QADDARAR ALLAH NEW.

SABUWAR WAKAR ABBAH JUSTICS QADDARAR ALLAH NEW.

Abba justice mawakine kamar yadda kowa ya sani mawakin dake da basira mara adadi dukkan fadin jahar katsina ko kuma ma nace nigeria baki daya mawaki mai abun al,ajabi.

Tabbas shine ma wakin daya dauki tutar yabo ko kuma nace lambar yabo gurin iya tsara wakokin soyayya dan matashin mawaki mai mutukar abubuwan mamaki.

Shine mawakin daya zarce dukkan mawakan katsina tun shekara biyu baya har zuwa yanzu domin korewa da kuma basirar da allah ubangiji ya bashi.

Mawakin abba justics ya bayyana ra,ayin sa kan masoyansa inda ya bayyana cewa babban burin sa shine farin cikin masoyan sa dare da rana farin cikinsa shine ganin farin cikin masoyan sa.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button