Wakokin hausa Video

KALLI YADDA MATA KE CUTAR MAZA.

KALLI YADDA MATA KE CUTAR MAZA.

Tofah kalli Salan yau darar da mata suke yiwa maza kalla dan kaima kayi han kali kar kayi gamo da mace lashe money tayi maka tsaf kana can kana ganin kamar sanka take ashe yau darar ka take.

Kun san halin matan yanzu wasu daga cikin su yau dara ce kawai babu san gaskiya cikin zuciyar su kaga idan ka fahimci haka toh lalle kayi kori ka fece kafin ta karar maka da yan kudin aljiho.

Mata fa yanzu wlh babu gaskiya cikin al,amuraun su amma wasu daga ciki domin akwai na kirki mutanan albarka MATA iyayen mu mata yayyen mu mata yayan mu mata abun san mu allah ya kara muku lafiya yan mata.

Mu hadu ta comments section.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button