Wakokin hausa Video

SAURARI JAWABAN BOLA Ahmad TINIBU KAN BUHARI.

 

SAURARI JAWABAN BOLA Ahmad TINIBU KAN BUHARI.

Bola Ahmad Tinibu shine dan takarar shugaban kasar Nigeria kar kashin jam iyyar APC shine yake san ya gaji buhari azaben da za,a gudanar 2023 mai zuwa.

Dan takarar yayi karin haske haka kuma yayi karin bayani kan irin halin kirkin shugaba buhari haka kuma ya kara da cewa buhari Dan halakne mutuka yakai duk irin shugaban fa akeso.

Acikin baya nin nasa ya kara da cewa ko wacce kasa babban burinta shine samun shugaba nagari domin kowacce al,ummah fa shugaba take ta kama.

Shin ganin ku Bola ahmad tinibu zaici mulkin NIGERI dan kamar yadda yace kuma kowacce al,ummah tana duba shugaba mai inganci kafin zabarsa ya zama shugaban ta.

Toh amma babu abin daza muce face bawa allah sub hanahu wata,ala zabi mafi alkairi domin kuwa shine masanin abu mafi chan chanta akowanne irin yanayi allah ubagiji yasa mu dace.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button