Wakokin hausa Video
SABUWAR WAKAR SO KAMAR DAFI YAKE.

SABUWAR WAKAR SO KAMAR DAFI YAKE.
Kalli wata sabuwar waka mai mutukar dadin dake shiga har cikin kunne zabar dadin ta wan nan waka tayi sosai mutuka masha Allah shin ka saurari wakar kuwa?
Saurari wan nan wakar domin kuwa da,abaka labari toh fa tabbas gwara ka bayar wakar tayi mutukar burge masu kallo abun dai aba,acewa komai waka mai tafiya da han kalin yan kallo.
Wakar Abdul M Sharif da kuma wata sabuwar mawakia mai mutukar kyan dake kawo shauki zuciyar masu kallo abun dai gwanin butgewa.
Shi kansa abdul M Sharif sai da yayi Sam batun wakar tsabar da dinta domin kuwa yaji dadin wakar mutuka haka kuma ya bayyana farin cikin sa sosai game day wakar.