Wakokin hausa Video

SABUWAR WAKAR AUTA MG BOY KINA ZUCIYATA.

Download

https://youtu.be/9nM3MG2jehE

Arewanahiya.com ta kuce mun gode.

Mawaki Auta mg boy mawakine mai mutukur basira mutuka duba da yadda yake taka rawarar gani cikin fitattun mawakan hausa ya shahara haka ya zagaye duka fadin duniya.

Mawakin ya bayyana farin cikin sa aduk lokacin daya ga masoyansa na farin ciki domin bashida wani buri aduniya Wanda ya wuce yaga farin cikin mara musul tuwa a fuskar masoyan sa.

Mawakin auta mg ya bayyana irin gwagwar maya da kuma kalu bale daya fuskanta acikin har kar waka dama sauran har koki na rayuwa domin bai taba tuna nin zai kai zuwa wan nan matsayin da yake ciki ba ahalin yanzu.

Ya kara da cewa amma kuma ba abun mamaki bane domin dare daya Allah kanyi bature ya Kara ga cewa ya nawa Allah godiya bisa wan nan ni,ima daya bashi.

Haka yana karawa sauran mawaka dama samari baki daya cewa lalle kowa ya zama jarumi fagen neman na kasan haka kuma duk kan kantar sana,a kar araina ayi hakuri wata rana zata zama babba da ikon Allah.

Wanne fata za kuyiwa Auta mg boy?

Rubuta ta comments section thanks.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button