Wakokin hausa Video

RARARA YA FADI DALILANSA NA CAN CANTAR TINIBU YA ZAMA SHUGABAN KASA 2023.

RARARA YA FADI DALILANSA NA CAN CANTAR TINIBU YA ZAMA SHUGABAN KASA.

Arewanahiya.com

Mawaki Rarara wanda akewa lakaba da jami,ar waka yayi Karin haske da kuma bayyana dalilansa na ganin babu wanda ya chan chanta ya gaji Shugaba Buhari a mulkin Shugabancin Nigeria face Tinibu.

Anyi hira da mawakin inda ya bayyana irin halarci da tsohon gwamnan jahar lagos wato Bola Ahmad Tinibu ya yiwa shugaba Buhari da irin ko Karin da ya yiwa jam,iyyar APC.

Ya bayyana cewa Bola Ahmad Tinibu Ya taka rawar gani sosai mutuka tun farkon jam,iyyar har ta kai zuwa matakin da takai ahalin yanzu domin da badan tai makon Tinibu ba toh da Buhari Baici Mulkin Nigeria ba cewar mawakin Rarara.

Haka ya kara da cewa awan nan lokacin akwai yan arewacin Nigeria daya kamata su taimaki shugaba Buhari dan samun nasarar hawa kujerar mulkin Nigeria amma basu taimake shiba sai Bola Ahmad Tinibu shi ya tai maki Buhari ya zama shugaban kasa.

Shin kana da abun cewa kan maganar rarara?

Fadi ra,ayinka ta comments section thanks.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button