Wakokin hausa Video

KUKU SEASON 1 EPISODE 5 ORG.

KUKU SEASON 1 EPISODE 5 ORG.

Arewanahiya.Com

Wan nan wani sabon shirine dake taka rawar gani cikin sababbin shirye shirye,domin kuwa shirine na bar kwancin dake bawa mutane dariya da kasan cewa cikin nishadi akowanne lokaci.

Shirin ya kawatu mutuka duba da irin abubuwan barkwancin da aka zuba ciki domin kayata zuciyar masu kallo da farin ciki har ya kai mai ciwo ma ya warke.

Tabbas shirin an hada shine ko kuma nace antsara shine domin bawa mutane haske akan wasu abubuwa dake faruwa ahalin yanzu shiri mai mutukar abubuwan mamaki musamman gurin yaye bakin ciki daga zuciya.

Shirin ya hada jarumai masu iya aiki mutuka domin kuwa su dama aikin sune bawa mutane dariya da kuma nishadi mara musal tuwa fagen barkwancin wasan kwaikwayo.

Jaruman sun hada da horo dan mama nura Dan dolo ado isah gwanja da dai saran fitattun jarumai masu mutukar iya aiki domin faranta ran masoya

Asha kallo lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button