Wakokin hausa Video
JAWABAN HAMZA ALMUSTAFA KAN MAKOMAR NIGERIA.
JAWABAN HAMZA ALMUSTAFA KAN MAKOMAR NIGERIA.
Hamza almustafah Dan asalin kasar Nigeria haka kuma hadimin marigayi tsohon shugaban kasar Nigeria alhaji Muhammad abacha jarumi kuma haziki faggen shugabanci.
Shin ganinku idan hamza almustafa ya sami shugaban kasar Nigeria zai irin jarumtar da tsohon shugaban kasar ta Nigeria wato Muhammad Abacha yayi kuwa koko kuna ganin ba zai yiwuba.
Kun san akwai ban bancin lokacin su da kuma wan nan lokacin domin kuwa ahalin yanzu kasar Nigeria tayi taf da yan handama da baba kere kowa kawai kansa ya sani.