Wakokin hausa Video

SABUWAR WAKAR TIJJANI GANDU ADARA GA DARE.

Download

Shahararren mawakin nan Tijjani Gandu ya saki sabuwar wakar abba gida gida daga mawakin Kwankwansiyya Tijjani Gandu.

Mawaki Tijjani Gandu ya dade yana yiwa jam,iyyar Kwankwansiya waka tun tsawon lokaci baya,mawaki mai mutukar basira da kuma iya tsara wakar siyasa da kuma sauran wakoki daban daban.

Mutane na yaba irin kokarin da mawakin Tijjani Gandu yayi na rike amana tun tsawon lokaci mai nisa baya ya tsaya ana kwakwar Maya dashi mutuka har zuwa yanzu.
Mutan jahar kano ko kuma bace al,ummar kwakwasiya suna nuna farin cikin su afili Dana da irin kokarin sa ba dare ba rana suna kara yi masa addu,ar kara samun nasara kwarai

Asha kallo lafiya.

arewanahiya

Farin cikinmu shine ganin farin ciki saman fuskarku muna alfahari duku masoya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button